MENENE SCUML A HUKUMAR EFCC
🏛️ Menene SCUML? SCUML (Special Control Unit Against Money Laundering) wata Ć™ungiya ce karkashin EFCC a Najeriya, wadda aka kafa bisa sashe na Ć™asa Money Laundering (Prevention and Prohibition) Act 2022. Alhakin su shi ne saka ido kan kamfanoni, Ć™ungiyoyi da wasu masana’antu domin tabbatar da cewa ba a amfani da su wajen wanke kuÉ—i ko laifukan kuÉ—i. --- ✅ Me Kake Bukata Don Yin Rijistar SCUML? đź“„ Takardun da ake buĆ™ata: Ga kamfanonin Limited Liability (LLC): Certificate of Incorporation (CAC) Memorandum & Articles of Association (MEMART) Status Report (CAC 1.1 ko CAC 7 & CAC 2) Tax Identification Number (TIN) printout BVN + bank name da account number na daraktocin kamfani Letterhead na kamfani Valid ID na É—aya daga cikin daraktoci Takardun Ć™warewa (idan sana’a ce ta Ć™wararru) Ga ‘Business Name’ (Proprietorship): Certificate na rajistar kasuwanci (BN-01) Form BN-01 (bayanan mallakin) TIN printout BVN + bank account details Ga NGOs / NPOs: Certificate of Incorporati...