🌍 English Version:
Title: Life is the most expensive - yet most useful -school.
Not every lesson is taught in the classroom. Some of the most powerful teachings come from experience:
Learn to let go of what no longer serves your purpose.
Know that not everyone will support you, even when you’re right.
Don’t rely too much on promises - trust your work and prayers more.
Every moment teaches something: one builds patience, another builds wisdom.
> Formal education can make you literate, but life education makes you wise.
Hausa Version:
Ilimin Da Ba'a Samu a Makaranta Ba
Rayuwa ita ce makaranta mafi tsada - amma mafi amfani.
Ba duk wani ilimi ne ake koya maka a cikin aji ba. Akwai wasu darussa da rayuwa kaɗai zata iya koya maka:
Ka koya yanda zaka hakura da abubuwan da basu da amfani a rayuwarka.
Ka san cewa ba kowa zai goyi bayanka ba, ko da kuwa kai mai gaskiya ne.
Kada ka dogara da alkawarin mutane fiye da yadda ka dogara da aikinka da addu’arka.
Kowane lokaci yana da nasa darasi. Wani lokaci yana koya maka haƙuri, wani kuma yana koya maka tsari.
> Karatu na boko na da amfani, amma karatun rayuwa shi ne ke tabbatar da mutum ya yi wayo.
Comments