YADDA INTERNET TAKE A YANZU
FASAHAR INTANET: DAMA CE TA RAYUWA!
🌐 Intanet ba wai kawai hira da kallon bidiyo ba ce –
Ita ce hanyar da ake:
✅ Kasuwanci daga gida
✅ Samun kudaden shiga ta hanyar blogging, YouTube, da freelancing
✅ Karatu da koyon sabbin abubuwa a sauƙaƙe
✅ Talla da haɓaka sana’a
📱 Ka san cewa da wayar ka kawai zaka iya:
Samun aikin yi online
Gina website naka kamar Smartblog.net.ng
Koyi yin video da Hausa voiceover
Koyi design, coding, da SEO
🧠 Ilmi shine jari na gaskiya.
Yanzu lokaci ne ka fahimci yadda zaka yi amfani da Intanet domin bunƙasa rayuwarka!
📌 Ka kasance tare damu domin koyarwa, dabaru, da tips kai tsaye!
Comments